iqna

IQNA

jami’an tsaro
Karbala (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Iraki ta sanar da cewa, ya zuwa yau adadin masu ziyara da suka shiga kasar ta Iraki daga kan iyakokin kasar da ta sama ya kai miliyan daya da dubu 300. A sa'i daya kuma, dukkanin cibiyoyin da abin ya shafa a kasar Iraki da jerin gwano sun yi matukar kokari wajen tabbatar da tsaron maziyarta da kuma ba su hidimomi.
Lambar Labari: 3489717    Ranar Watsawa : 2023/08/28

Tehran (IQNA) shugaban majalisar dokokin kasar Iraki ya sanar da rusa majalisar a shirye-shiryen da ake yi na gudanar da zaben kafin wa'adi.
Lambar Labari: 3486398    Ranar Watsawa : 2021/10/07

Tehran (IQNA) gwamnatin Saudiyya ta kashe wani matashi bisa zarginsa da yi wa sarki bore.
Lambar Labari: 3486019    Ranar Watsawa : 2021/06/16

Tehran (IQNA) kotun kasar Afirka ta kudu ta yanke hukunci da ya bayar da dama ga mata musulmi jami’an tsaro a kasar da su saka lullubi a kansu.
Lambar Labari: 3485601    Ranar Watsawa : 2021/01/29

Tehran (IQNA) jami’an tsaro n Isra’ila dauke da muggan makamai sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485577    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaro n Najeriya sun kame wasu daga cikin magoya bayan sheikh Zakzaky a lokacin da suke gudanar da jerin gwanon kira da a sake shi.
Lambar Labari: 3482578    Ranar Watsawa : 2018/04/17

Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Samuna na kasar Myanmar ya kakaba wa musulmi biyan harajin dole a birnin.
Lambar Labari: 3481090    Ranar Watsawa : 2017/01/01